Asusun bada lamuni na majalisar dinkin duniya IMF ya shawarci kasar nan da ta lalubo hanyoyin da za ta bunkasa kudaden shigar ta musaman ta bangaren...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta koka kan yadda matasan kasar nan da kuma Mata ke ta’ammali da Kwayoyin Tramadol da...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta gargadi ‘yan siyasa tare da jam’iyyun da su kaucewa dabi’ar fara yakin neman zabe tun kafin lokaci...
Kungiyar da ke rajin tabbatar da adalci a cikin ayyukan gwamnati da yan majalisu SERAP ta bukaci shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya umarci ministan shari’a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci malaman makarantun kasar nan da su kasance jakadu na gari a ko ina, kasancewar hakan zai taimaka wajen inganta karatun...
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta ayyana jihohin kasar nan goma 12 da ke rayuwa a gabar kogin Niger da Benue a matsayin wadanda...
Jam’iyyar adawa ta PDP ta ce babu wani shiri na daban da zai dakatar da shirin ta na gudanar da zaben fidda gwanin da zai tsaya...
Hukumar kula da ‘yan cirani ta duniya (IOM) ta ce ya zuwa yanzu ta samu nasarar ceto ‘yan kasar nan dubu tara da dari takwas da...
Wata babbar kotun birnin tarayya Abuja ta umarci wani asibiti mai zaman kansa da ke birnin, da ya biya wani mutum da matar sa, diyyar naira...
Rundunar sojojin kasar nan shiyya ta uku da ke garin Jos ta ce ta kama mutane 72 ciki har da mata biyu wadanda ake zargin suna ...