A ranar 26 ga watan Yunin shekarar 2006 ne jami’an tsaro suka sake kama mai gabatar da shirin Siyasa na gidan Talabijin din AIT Gbenga Aruleba,...
Wata Kotun tarayya mai zamanta a nan Kano ta dage sauraron Shari’ar da ta ke yi wa tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau da tsohon Ministan...
A ranar 25 ga watan Yunin shekarar 1966 ne aka nada Sarkin Kano marigayi Alhaji Ado Bayero a matsayin Uban Jami’ar kasar nan ta Nsukka da...
Hukumar shirya jarrabawar kammala Makarantun Sakandaren Fasaha da Kasuwanci ta kasa NABTEB ta sanar da dakatar da Magatakardar hukumar Ifeoma Abanihe tare da wasu daraktoci 4...
Kungiyar ma’aikatan Man Fetur da Iskar Gas NUPENG ta rashin jin dadinta, kan kudaden da ake zargin ‘yan-Majalisar tarayyar kasar nan sun rage daga cikin kasafin...
Shugaban majalisar dattijai Abubakar Bukola Saraki ya kalubalanci sabon shugaban jam’iyyar APC Adams Oshiomhole da sauran wadanda aka zaba tare da shi da su gudanar da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana takaicin sa bisa kisan wadanda basu ji ba basu gani ba a jihar Filato, inda kuma ya ce gwamnatin sa...
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta cafke tsohon Gwamnan jihar Benue Gabriel Suswam, sakamakon wata matsalar tsaro da ta kunno kai. Hukumar ta cafke tsohon...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce sama da jam’iyyun siyasa dari ne za su fito cikin takardar kada kuri’a a yayin babban...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin wasu manyan alkalai 28 a babbar kotun daukaka kara da kuma babbar kotun tarayya da kuma babbar kotun...