Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa NULGE ta yi barazanar gudanar da wata zanga-zangar gama gari matukar majalisun dokokin jihohi dana tarayya suka yi watsi da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya alkawarta daukar matakan da suka dace domin kamo bakin zaren dangane da wani sabani da ya bullo tsakanin babban Sufeton ‘yan-sandan...
Majalisun dokokin kasar nan sun nuna rashin jin dadinsu kan yadda rundunar ‘yan-sanda ke jan kafa wajen kammala bincikenta na yadda wasu tsageru suka farwa Majalisar...
Hukumar EFCC ta bayar da belin tsohon ministan harkokin waje Ambasada Aminu Wali, da Tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau da kuma tsohon kwamishina a...
Mai alfarmasarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya yi kira ga shugabanin mabiya addinin kirista da su rika yin duba na tsanaki kafin yin kalaman...
Akalla bayan Sa’o’i 24 bayan sanar da janyewarsa daga kare tsohon Sakataren yada labaran PDP Olisa Metuh a gaban Kotu, Lauyan mai lambar kwarewa ta SAN...
A ranar 22 ga watan Mayun shekarar 1964 ne Najeriya ta sanya hannu kan wata yarjejeniyar samar da hukumar lura da tafkin Chadi, inda Najeriya da...
Asusun bayar da lamuni na Duniya IMF ya nuna damuwarsa kan ko Najeriya za ta iya biyan bashin da ake binta, sannan kuma ya bukaci gwamnatin...
Rundunar tsaron kasar nan ta sanar da hallaka ‘yan-bindiga 35 sannan jami’in Soja daya ya mutu yayin da guda ya bata, lokacin bata-kashi a Jihohin Benue...
Gamayyar kungiyar hadin kan Arewa da ta taba baiwa ‘yan-kabilar Igbo wa’adin barin yankin Arewa a bara, ta nuna rashin amincewarta kan matsayar da gwamnonin Arewa...