Rundunar yan sanda ta kame wasu gaggan yan fashin da suka akaita fashi a bankunan garin Offa na jahar Kwara da ya faru a watan Afrilun...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan Makarantun kasar nan ta JAMB ta sanar da ranar Lahadi mai zuwa 26 ga watan da mu ke ciki na Mayu...
Babban Bankin kasa CBN ya ce batun musayar kudi tsakanin Najeriya da China ba zai hada da kayayyaki 41 da gwamnatin tarayya ta haramta shigowa da...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Katsina SEMA ta tabbatar da mutuwar mutane shida a jihar, sakamakon wani mamakon ruwan sama da iska mai karfi da...
Shugaban hukumar kwallon Kwando ta Najeriya Engr Musa Kida, ya ce nan ba da dadewa ba, kwamitin tsara sabon kundin tsarin mulki zai fara aiki domin...
Tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Kano Kabiru Alhassan Rurum, ya ce, ganin kimar na gaba shi ya sa suka amince da sulhun da aka yi musu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci al’ummar musulmi da su yi amfani da darussan da ke cikin azumin watan Ramadan domin kara kusantar Ubangiji da soyayyar...
Uwar gidan tsohon ministan ilimin kasar nan Hajiya Halima Ibrahim Shekarau, ta yi kira ga masu hali da su tallafa wa nakasassu da marasa karfi da...
Kungiyar Likitoci ta kasa reshen Jihar Ondo NMA ta bayyana bukatun da kungiyar ma’aikatan Lafiya ta JOHESU a matsayin abinda hankali ba zai taba dauka ba...
Gwamnatin tarayya ta sanya hannu kan wani kwantiragin Dala biliyan 6 da miliyan 68 da wani kamfanin kasar China don gina layin dogo daga garin Badin...