Cibiyar horas da kwararrun Akantoci ta najeriya ICAN, ta bayyana cewa duk da yawan ma’aikatan Akanta da kasar nan ke da su, amma har yanzu akwai...
Gwamnatin jihar Kano ta fara zawarcin masu zuba jari a bangarorin samar da wutar lantarki da aikin gona da samar da ayyukan more rayuwa domin bunkasa...
Rundunar sojin kasa na kasar nan tare da hadin gwiwar takwaranta ta kasar Amurka da ke kula da nahiyar afurka, za su gudanar da wani taro...
Taron majalisar zartarwa ta kasa a jiya ya amince da fitar da naira biliyan 61 da miliyan 464 domin gyaran hanyoyi, da kuma yasar bakin teku...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba wasu bane masu yin kisa da sunan Fulani makiyaya face yan bindigar da tsohon shugaban kasar libiya Mua’ammar Gaddafi...
Hukumar yaki da safarar mutane ta kasa NAPTIP ta ce ta kama wasu mutane takwas da ake zargin masu safarar mutane ne. Shugaban hukumar da...
Rundunar sojin Nigeria ta ce dakarunta sun cafke wani mutum daya shahara wajen hada bama-bamai ga mayakan kungiyar Boko Haram. Rundunar ta ce an cafke...
Wata zanga-zanga ta kaure a kofar gidan gwamnatin Najeriya da ke Birnin London inda shugaban kasa Muhammadu Buhari ke zaune a halin yanzu. Sai dai...
Fadar shugaban kasa ta ce zance ne maras tushe da wasu al’ummar kasar nan ke yadawa na cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai...
Hukumar kidaya ta kasa NPC ta ce a yanzu haka adadin al’ummar kasar nan ya kai miliyan dari da casa’in da takwas, inda adadin al’ummar da...