Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana aniyar sa na sake fitowa takarar shugabancin kasar nan karo na biyu. Wannan na kunshe ne a wata sanarwa...
A ranar 9 ga watan Afrilun shekarar 1999 masu tsaron lafiyar shugaban kasar Nijar Ibrahim Bare Mai-Nasara, suka harbe shi har lahira a filin jirgin sama...
Tsohon mai baiwa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan shawara kan harkokin tsaro kanal Sambo Dasuki mai ritaya, ya gurfanar da daraktan hukumar tsaron sirri ta DSS...
Hukumar lura da aikin hajji ta Najeriya NAHCON ta ce zata hada hannu da hukumar dake yaki da safarar bil’adama ta kasa NAPTIP don magance matsalar...
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Abubakar Bukola Saraki ya yi Allah-wadai da harin da wasu da ake zargin yan fashi ne suka kai kan wasu bankuna a...
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa zata yi duba na tsanaki kan kungiyoyi masu zaman kan su a kasar nan don tattara bayanan su, sanin adadain...
Majalisar zartaswar jam’iyyar APC za ta dauki mataki na karshe a ranar Litinin mai zuwa kan maganar karin wa’adin shugabannin jam’iyyar na kasa dana jihohi da...
Mutane uku ne suka rasa rayukan su yayin da wasu shida suka samu raunuka yayin wani hadari da ya auku kusa da tashar motoci da ke...
Rundunar Yansanda ta jahar Kano ta karbi bindigogi da albarusai guda 60 daga hannun mutane da suka mika da kansu domin yin biyayya ga umarnin babban...
Hukumar jindadin Alhazan Jihar Bauchi ta ce, ta kara wa’adin biyan kudaden aikin Hajjin bana zuwa Talatin ga watan Afrilun da muke ciki. Shugaban hukumar Alhaji...