‘Yan kunar bakin-wake uku ne su ka mutu tare da jikkata wasu mutanen bayan hare-haren da su ka kai yankin Muna Garage da ke birnin Maiduguri...
Hukumar aikin Hajji ta Najeriya NAHCON ta kara wa’adin rajistar maniyyatar Hajjin bana. Tun da fari dai hukumar ta NAHCON ta sanya wa’adin gobe Asabar 31...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da mutuwar makiyaya goma sha biyar a jihar. Mai magana da yawun rundunar, Muhammad Shehu, ya shaidawa manema labarai...
Wata gobara da ta tashi a kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano ta kone shagunan sayar da abinci da sauran kayayyaki tare da haddasa asarar...
Gwamnatin tarayya ta amince da kashe biliyoyin nairori domin kammala wasu ayyukan raya kasa a jihar Kano. Ministan Samar da wutar lantarki ayyuka da gidaje Babatunde...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta rage kudin ruwa da masu kamfanonin sarrafa shinkafa su ke biya a bashin da suke karba daga gareta. Shugaban kwamitin...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da Sakandare ta kasa JAMB; ta bukaci dalibai da su fara fitar da takardar shaidar jarabawarsu wato examination notification...
Wani hafsan sojin kasar nan ya musanta cewa ‘yan matan Sakandaren Dapchi da mayakan Boko-Haram suka sace a baya-bayan nan an boye su ne a wani...
Hukumar kula da harkokin Wutar Lantarki ta kasa NERC ta baiwa kamfanonin rarraba Lantarkin wato DISCOs guda 11 wa’adin kwanaki 120 domin aiki da sabuwar nau’rar...
A ranar 28 ga watan Maris din shekarar 1963 ne Sarkin Kano na goma sha daya a Daular Fulani marigayi Alhaji Sir Muhammadu Sunusi na daya...