Hukumar kula da Samar da abinci dan inganta ayyukan gona ta duniya FAO ta yi gargadin cewar akwai yiwuwar samun matsananciyar matsalar karancin abinci da za...
A ranar 16 ga watan Maris din shekarar 2007 ne aka sako wani dan kasar Faransa mai suna Gerard Laporal wanda masu satar mutane suna garkuwa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci ministoci da shugabannin hukumomi da sassan gwamnati da su je gaban majalisun dokokin tarayya domin kare kunshin kasafin kudin su....
Majalisar wakilai ta janye dakatarwar da ta yiwa dan majalisa mai wakiltar Kiru da Bebeji daga jihar Kano Abdulmumin Jibrin. Wannan na zuwa ne biyo bayan...
Majalisar Dattijai ta tunatar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC cewa kada fa ta manta da ikon da Majalisar ta ke da shi...
Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta rufe asusun ajiyar banki guda talatin mallakin tsohuwar shugabar hukumar inshorar lafiya ta kasa Dr. Ngozi...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa ta dauki gabaran tattaunawa da kungiyar Boko-Haram domin ceto ‘yan matan Sakandaren Dapchi wadanda aka sace su a...
Wata majiya daga fadar Gwamnati ta tabbatar da cewa rundunar ‘yan sanda ta kasa ta kama mutane 145 da ake zargin suna da hannu a rikicin...
Gwamnatin tarayya ta ce kawo yanzu kula da masu dauke da cutar zazzabin Laasa kyauta ne, yayin da ta yi kira ga al’umma da su yi...
Rundunar ‘yan-sandan kasar nan ta ce adadin mutanen da suka rasu sakamakon rikice-rikice tsakanin al’umma a Jihar Plateau ya kai 16, sai dai wasu mazauna yankunan...