Majalisar Dinkin Duniya ta dakatar da ayyukan agaji ga dubban ‘yan gudun hijirar da ke sansanin garin Rann a jihar Borno, a dalilin harin da mayakan...
Kungiyar bada agajin gaggawa ta red cross ta musanta rahotannin da ke cewar mayakan boko harmam sun hallaka ma’aikatanta. A ranar Alhamis ne mayakan boko Haram...
Masarautar Kano ta yi alkawarin shiga cikin al’amuran masu maganin gargajiya da nufin tsabtace harkokin bangaren ta hanyar kakkabe miyagun kalamai da zantukan batsa da kauda...
‘yar fafutukar kare hakkin dan adam Aisha Wakil ta yi ikirarin cewar wani bangare na kungiyar Boko Haram ya tuntube ta inda suka sanar da ita...
Asusun ba da lamuni na duniya IMF ya ce duk da farfadowa da tattalin arzikin Najeriya ke yi cikin sauri amma har yanzu kwalliya ba ta biya...
Cibiyar kula da cututtuka ta kasa ta ce mutane saba’in da biyu ne suka rasa rayukansu tun bayan bullar cutar Lassa Fever a ranar daya ga...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta biya kudin karatu ga wasu dalibai ‘yan asalin jihar Kano guda dari da talatin da biyar da ke karatun jinya...
Rundunar sojin kasar nan da takwararta ta kasar Kamaru sun ce sun kashe mayakan Boko-Haram guda talatin da biyar. Haka kuma sojojin kasashen biyu sun...
Rundunar sojin saman kasar nan ta tura da jiragen saman yaki kirar jet guda dari domin binciko ‘yan matan sakandaren Dapchi da ‘yan Boko-Haram su ka...
Jam’iyyar APC mai Mulkin Najeriya ta karawa zababbun shugabannin ta da suka hadar da shugaban jam’iyyar na kasa Chief John Odigie-Oyegun wa’adin tsawon shekara guda. Wannan...