Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Kungiyar kwallon kwando ta Najeriya D’Tigers ta casa takwararta ta kasar Uganda

Published

on

Kungiyar kwallon kwando ta Najeriya D’Tigers ta casa takwararta ta kasar Uganda da ci 102 da 86 a zagayen farko na gasar cin kofin duniya da za a yi a shekarar badi.

Kungiyar ta D’ Tigers za ta kuma ke ce raini da ‘yan wasan kasar Mali a ranar Lahadi a rukuni na B, yayin da kuma za a yi zagaye na biyu na wasannin a watan Yuni mai kamawa.

A dai gasar, duk kungiyar da ke kan gaba cikin rukunoni biyar su ne za su wakilci nahiyar Afirka a yayin gasar ta cin kofin duniya ta wasan kwallon a yi a shekara mai zuwa.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!