Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da dadewa ba za ta haramtawa kamfanonin hakar mai na kasashen ketare fitar da kafatanin danyan man da suka hako...
An kammala gasar kofin matasa na kasa ‘yan kasa da shekaru 16, na Ramat cup Wanda aka fi sa ni da (YSFON) Karo na 36, a yammacin...
Asusun kula da kananan yara na majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya sanya Najeriya a matsayi na 11 cikin kasashen Duniya da ake samun mace-macen jarirai a...
Rahotanni daga jihar Adamawa na cewa yanzu haka dai al’ummar Yola na dakon zuwan shugaban kasa Muhammadu Buhari gobe talata. Ana sa ran shugaban kasa Muhammadu...
Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta mayar da wasu jami’an ‘yan sanda biyar da ake zargi da hannu wajen kashe jagoran da ya kafa kungiyar Boko...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawa ta musamman da jagororin Dattijan Jihar Katsina a gidansa na Daura dake jihar ta Katsina. Shugaba Buhari ya...
Wani kwararren likita a sashen kiwon lafiya na Asibitin koyarwa na Aminu Kano da ke nan Kano, Dakta Sabitu Shu’aibu, ya ce duba da yadda yanayin...
Babban Bankin Najeriya CBN ya ce sama da manoma dubu dari biyu da hamsin ne suka karbi naira biliyan 55 a tsakanin shekaru biyu domin aiwatar...
Dan wasan Najeriya mai taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Alex Iwobi ya ce yana da kwarin gwiwar cewa Najeriya zata doke takwararta ta...
A wasan karshe na gasar cin kofin firimiya na jihar Kano watau Tofa Premier, da aka kammala a yammacin Talatar nan, kungiyar kwallon kafa ta Ashafa...