Kungiyar da ke rajin tabbatar da dai-daito tsakanin jinsi ta jihar Kano wato CAGSI tayi kira ga majalisar dokokin Jihar Kani da ta amince da kudirin...
Hatsarin mota ya rutsa da wasu dalibai 23 da malamansu da suka taso daga karamar hukumar Misau ta Jahar Bauchi zuwa nan Jahar Kano a garin...
A jiya Lahadi ne Hukumar kiyayye auhadura ta kasa ta fayyace a hukumance yadda tsohun sanata John Shagaya daga jihar Filato ya mutu a sakamakon hatsarin...
Daraktan cibiyar wayar da kan al’umma game da shugabanci nagari da kuma tabbatar da adalci CAJA, Kwamared Kabiru Sa’idu Dakata, ya shawarci masu ruwa da tsaki...
Gwamatin tarayya ta ce kasafin bana zai fi mida hankali wajen bunkasa manyan ayyuka a fadin kasar nan musamman ma wajen ganin an karasa ayyukan gine-gine...
A ranar 1 ga watan Maris mai kamawa ne gwamnatin tarayya za ta za ta gurfanar da dan-majalisar tarayya daga Jihar Kogi Sanata Dino Melaye gaban...
Gamayyar hadin gwiwar kungiyoyin ma’aikatan Lafiya ta JOHESU da ta AHPA ta sha alwashin tsunduma yajin aiki a fadin kasar nan, matukar gwamnatin tarayya ta gaza...
Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na II da Lamidon Adamawa Muhammadu Mustapha Barkindo da sauran masu ruwa da tsaki sun gana da shugabannin kungiyoyin...
Bangaren shari’a a jihar Kano ya kafa kwamitin sauraron korafe-korafen zaben kananan hukumomi wanda za’a yi Asabar mai zuwa. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Tsohon shugaban hukumar zabe ta Najeriya INEC Farfesa Attahiru Jega, ya ce mulkin dimukuradiyya bai amfanar da al’ummar Najeriya da komai ba, face handama da kuma...