Ministan Ilmi na Najeriya Malam Adamu Adamu ya fara zagayen duba cibiyoyin da aka ware don gudanar da jarrabawar shiga manyan makarantun ta JAMB ta shekarar...
Hukumar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ta ECOWAS tace zata hada kai da kungiyoyin kishin al’umma domin dakile matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi a wasu...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani mutum da ake zargi da Safaran Bindigogi zuwa Jihar Benue. Mataimakin kwamandan hukumar...
Akalla mutane 145 Rundunar ‘yan-sanda ta cafke bisa zarginsu da hannu cikin tashin hankalin da ke faruwa a Jihar Benue, inda aka gurfanar da 124 daga...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da dakataccen shugaban hukumar kula da Inshorar Lafiya ta kasa Usman Yusuf bakin aiki. Tun a cikin watan Yunin bara...
Wata kwararriyar Likita a bangaren Cututtukan da suka shafi mata, Dokta Zainab Datti Ahmad, ta bayyana cewa shayi da ake wa ‘ya’ya mata na daya daga...
Rundunar ‘yan-sandan Najeriya ta tura dakarunta kwararru na musamman da aka raba zuwa rukunoni 15 zuwa Jihar Benue domin dakile rikice-rikcen da ke faruwa a Jihar....
Ministan matasa da wasanni Barista Solomon Dalung ya shaidawa hukumar kwallon Kwando ta duniya FIBA cewa babu wani rikicin shugabanci a hukumar kwallon Kwando ta kasar...
Tsohon gwamnan babban bankin kasa CBN Farfesa Kingsley Moghalu ya bayyana cewa kamata yayi a samar da wani asusu da zai tara kudade da yawan su...
Gwamnatin tarayya ta ce kimanin mutane dubu 30 da yan kungiyar Boko Haram suka sace ne Rundunar sojin kasar nan tayi nasarar kubutar wa. Ministan tsaron...