Gwamnatin Najeriya ta kare matakin da ta dauka na nada Ahmed Rufa’I Abubakar a matsayin sabon shugaban hukumar leken asiri ta kasa NIA. Babban mataimaki na...
Jihohi goma sha shida cikin talatin da shida na kasar nan ne suka nuna aniyar su ta shiga cikin shirin nan na ware wuraren kiwo ga...
Hukumar shige da fice ta Najeriya ta karawa jamianta dubu 8821 girma a shekarar 2017 da ta gabata. A wata sanarwa da mai Magana da yawun...
Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu yayi alwashin taimakawa gwamnatin tarayya da jami’an tsaro wajen ganin an magance rikicin al’umma da yake faruwa a...
Hukumar gudanarwar Asibitocin jihar Kano ta bukaci Asibitocin gwamnatin jiha da su samar da tsarin bada lafiya mai nagarta ga marasa lafiyan fadin jihar Kano. Shugaban...
Majalisar koli kan tattalin arzikin Najeriya ta kafa wani kwamitin mutum goma domin nemo mafita kan rikice-rikice da ake yawan samu tsakanin manoma da makiyaya a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi wasu shugabannin jam’iyyar APC a wajen wata liyafar cin abinci a fadar Asorok da ke Abuja a daren jiya. Shugaban...
Gwamnonin jihar Sokoto da Kebbi Da Zamfara da Katsina sun ce a shirye suke su dafa wa gwamnatin tarayya domin taimaka mata wajen hako man fetur...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’adu Abubakar III ya kalubalanci nagartar da jami’an tsaron Najeriya ke da ita, da kuma gaza kawo karshen kashe-kashen dake faruwa...
Kungiyar miyatti Allah Kautal-Hore ta musanta zargin da ake yiwa Fulani makiyaya na kisan mutanen da aka yi a Jihar Benue. Shugaban kungiyar na kasa Alhaji...