Cibiyar kare yaduwar cututtuka ta kasa ta fitar da rahoton cewa akalla mutum 9 ne suka rasu sakamakon barkewar zazzabin shawara a kananan hukumomi 12 na...
Majalisar Dattawa tace zata binciki ma’aikatar kula da tallafin karatu ta tarayya kan zarge-zargen da ake mata na badakalar kudade da suka wuce kima. Kwamitin majalisar...
Yanzu haka dai an sanya matakan tsaro a Umuahia babban birnin jihar Abia, a shirye-shiryen da gwamnatin jihar ke yi na tarbar shugaban kasa Muhammdu Buhari,...
A ranar 8 ga watan junairun 2007 gwamnatin kasar nan ta janye karar da ta shigar na korar mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar sakamakon canza jami’yyar...
Babban mai baiwa shugaban kasa shawara kan majalisar Dattawa Sanata Ita Enang, ya ce; shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai taba ko da sisin kwabo daga...
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo, ya ce; ba daidai bane wasu su rika siyasantar da batun rikice-rikicen da ke tsakanin makiyaya da manoma a kasar...
Akalla ‘yan-Najeriya 490 ne aka dawo da su gida daga kasar Libya a yammacin jiya Lahadi bayan da jirginsu ya sauka garin Fatakwal na Jihar Rivers....
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya gargadi malaman makaranta da su kaucewa bin umarnin da kungiyar malamai ta NUT ta bayar na tsunduma yajin aiki a...
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta tsayar da ranar 13 ga watan Janairun da muke ciki a matsayin ranar da zata gudanar da zaben cike...
Majalisar dattawa ta musanta kalaman da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari ya yi na cewa, majalisun dokokin tarayya ne musabbabin gaza biyan dillalan mai...