Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce zata bayar da Naira miliyan 5 ga duk wanda ya samu nasarar kama dan ta’addan nan Ado Aleru. Gwamnatin...
Bidiyo3 years ago
Shirin Inda Ranka 18-07-202
Ambaliyar ruwa ta yi sanadiyyar mutuwar mutane a birnin Kano tare da lalacewar motoci da dama sakamakon munin magudanan ruwa a jihar. Hukumar KAROTA ta yi...
An Tashi Lafiya3 years ago
An Tashi Lafiya 19-07-2022
Kuna iya kallon Labaran An Tashi Lafiya kai tsaye, ta Shafukanmu na FACEBOOK, TWITTER da YOUTUBE, a FREEDOM RADIO NIGERIA. Ko kuma ku saurari shirin a...
Bidiyo3 years ago
Labaran Rana 15-07-2022
Gamayyar kungiyoyin Arewa sun nuna rashin gamsuwa kan tsarin da hukumar zabe ke bi wajen yin rijistar katin zabe. Iyayen wani matashi a nan Kano sun...
Bidiyo3 years ago
Shirin Inda Ranka 14-07-2022
Yayin da aka kammala hawan babbar sallah lafiya, shi kuwa wani matashi na can asibiti cikin halin rai kwakwai mutu kwakwai biyo bayan zargin wani jami’I...
Bidiyo3 years ago
Shirin Inda Ranka 12-07-2022
Hukumar gidajen ajiya da gyaran hali ta bukaci al’ummar Kano da kada su cinye naman sallah batare da daurarru ba. Masana kiwo lafiya sun gano cewar...