Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Labaran Rana 15-07-2022

Published

on

Gamayyar kungiyoyin Arewa sun nuna rashin gamsuwa kan tsarin da hukumar zabe ke bi wajen yin rijistar katin zabe.

Iyayen wani matashi a nan Kano sun koka bisa zargin jami’in Karota da daba masa wuka.

Anan kuma, shirye shiryen zabe yayi nisa a Jihar Osun.

Duk a cikin Labaran na Rana, sai ku cigaba da biyomu don saurare har ma da karin wasu labaran.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!