Connect with us

Bidiyo

Labaran Rana 19-07-2022

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce zata bayar da Naira miliyan 5 ga duk wanda ya samu nasarar kama dan ta’addan nan Ado Aleru.

Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da bullar cutar farankama a wasu kananan hukumomin jihar.

Karin wasu labaran:

Sai ku ci gaba da kasancewa damu ta cikin Labaran Rana domin jin cikakkun labaran dama karin wasu rahotanni.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!