KannyWood
Ba zan iya fitowa a matsayin ɗan Daudu ba- Babandi Kwana Casa’in

Fitaccen Jarumin Kannywood Hassan Ahmad da aka fi sani da Babandi Kwana Casa’in ya ce, ba zai iya fitowa a matsayin ɗan Daudu ba a shirin Fim.
Jarumin, ya kuma bayyana ƙalubale da nasarorin da ya fuskanta a masana’antar ta Kannywood.
Shiga adireshin kasa domin sauraron cikakkiyar tattaunawarsa da Freedom Radio.
You must be logged in to post a comment Login