Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Babu batun sanya tubabbun mayaƙan boko haram a cikin jami’an tsaro – Lai Muhammad

Published

on

Gwamnatin tarayya ta gargaɗi marubuta da suke bayar da bayanin cewa ƴan boko haram ɗin da suka tuba an sanya su cikin jami’an tsaron ƙasar nan.

Ministan yaɗa labarai da raya al’adu Alhaji Lai Mohammed ne ya bayar da wannan gargadi yayin zantawar sa da manema labarai.

Ya ce, akalla yan boko haram dubu ɗaya sun miƙa kan su ga rundunonin sojin ƙasar nan a baya bayan nan, musamman a garuruwan Konduga, Bama, da Mafa da ke kudancin Borno.

Ba mu yadda da tuban ‘yan boko haram ba – ƙungiyar ACF

Ministan ya bayyana takaicin sa kan masu nuna adawar su na ƙin hukunta ƴan boko haram ɗin da suka tuba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!