Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Babu dan wasan da yake da lamba ta musamman a Super Eagles-Gernot Rohr

Published

on

Mai horos da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Gernot Rohr ya ce, har yanzu babu wani dan wasa a kungiyar da yake da Lamba ta musamman.

Rohr ya bayyana hakan ne yayin da yake zantawa da manema labarai a birnin tarayya Abuja a ranar 30 ga watan Satumbar 2021.

Za’a fara gasar wasannin motsa jiki ta makarantun sakandare a Najeriya

Ya kuma ce “ Babu lallai yan wasan da suka buga wasan share fagen neman Tikitin buga gasar cin kofin Duniya da za’a gudanar a kasar Qatar a shekarar 2022, su kasance ‘yan wasan da za a yi amfani da su a ci gaba da wasannin da Najeriya ke gudanarwa”.

Rohr ya kara da cewa “ƙungiyar ta Super Eagles har yanzu tana matakin tafiya a sannu-sannu wajen zabar ‘yan wasan da za ta yi amfani da su”.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!