Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Banbancinmu da Ƴan Social Media – Sulaiman Bosho

Published

on

Jarumi kuma dattijo a masana’antar Kannywood Sulaiman Bosho ya ce, akwai tazara tsakanin ƴan Social Media da Ƴan Film.

Bosho ya yi ƙarin bayani kan abin da ya ke ganin ya banbanta ƴan Social Media da Ƴan Kannywood.

Wannan na zuwa ne, bayan da aka sha kace-nace kan ƙorafin Ƴan Social Media na jam’iyyar APC na cewa ana fifita ƴan Film a kansu. Ga bayanin na Bosho.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!