Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Chelsea ta nemi Olivier Giroud ya ci gaba da zama a kungiyar

Published

on

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Frank Lampard, ya ce, dan wasan gaba Olivier Giroud da yake son sauya sheka nada matukar muhimmanci a kungiyar.

Lampard ya kuma bayyana cewa Chelsea na bukatar Giroud ya ci gaba da zama a kungiyar duk da cewa dan wasan na yunkurin tafi kafin kakar wasa mai zuwa.

Kuma ya ce kungiyar ba zata iya hana dan wasan tafiya ba sai dai tana fatan zai zanye kudirin nasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!