Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu Yanzu: Buhari ya nada sabon sufeta janar na ‘yan sandan Najeriya

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Usman Alkali Baba a matsayin sabon mai rikon mukamin sufeto janar na ‘yan sandan kasar nan.

 

Ministan kula da harkokin ‘yan sanda Maigari Dingyadi ne ya bayyana haka ga manema labarai na fadar shugaban kasa a yau talata.

 

A cewar sa nadin nasa ya fara aiki ne nan take.

 

Usman Alkali Baba zai karbi ragamar jagorancin rundunar ‘yan sandan na Najeriya ne daga wajen Muhammed Adamu wanda wa’adin mulkinsa yak are kafin daga bisani shugaba Buhari ya kara masa wa’adi na watanni uku

 

Muhammed Adamu dai ya yi wata biyu ne cikin watanni ukun da shugaba Buhari ya kara masa a matsayin sufeta na ‘yan sandan.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!