Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun tanadi wuraren ajiye allurar riga kafin Corona – Buhari

Published

on

A ya yin da Najeriya ke dakon karbar alluran rigakafin cutar corona’ a karshen watan da muke ciki na Janairu, yanzu haka gwamnatin kasar ta tanadi wasu wuraren ajiyar alluran riga kafin.

Jaridar Premium Times ta rawaito cewa,  a wata ziyara da ‘yanjaridu suka kai wuraren, sun tabbatar da cewa akwai karancin wuraren ajiyar alluran idan aka kwatanta da adadin alluran rigakafin da gwamnatin ke cewa zata samar.

Gwamnatin Najeriya dai ta ce zata karbi alluran rigakafin kashin farko daga kamfanonin FAIZA da kuma BIONTECH a karshen watannan na Janairu.

 

Premiums time

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!