Mataimakin gwamnan jihar Kano Comr. Aminu Abdussalam Gwarzo ya taya al’ummar musulmi murnar zagayowar haihuwar ma’aiki SAW Mataimakin gwamnan ya kuma shawarci al’ummar musulmai da suyi...
Hukumar jin dadin Alhazai ta Nijeriya NAHCON, ta tabbatar da cewa, yaƙin da ake yi a Sudan zai shafi jigilar mahajjatan Nijeriya na bana, don haka...
Wani matashi dan kasar masar ya lashe gasar musabakar Al-kur’ani mai girma ta duniya da aka yi a Tanzania. Omar Mohammad Hussein, ya samu nasarar zama...
Wani malamin addini musulunci a jihar Kano ya bayyana cewa akwai abubuwa da yawa da basu inganta ba, sai dai kuma yin hakan idan har ya...
Kungiyar hadin kan kasashen Musulmi ta OIC, ta bayyana nasarar da sabon zababben shugaban kasa a Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya samu a matsayin manuniya ga...
Kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu karkashin jagorancimn mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola, ta yanke wa Abduljabbar Nasir Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya....