Al’ummar musulmi na jimamin rasuwar Malam Mas’ud Mas’ud Hotoro ɗaya daga cikin Malaman da suka yi muƙabala da Malam Abduljabbar Kabara. Bayanan da Freedom Radio ta...
A kowacce ranar 19 ga watan Rabiu Auwal al’umma kan fito domin gudanar bikin takutaha da nufin nuna farin cikin su da zagayowar ranar sunan haihuwar...