Addini3 years ago
Ina gargaɗin masu yaɗa hoton amaryata a Social Media – Sheikh Daurawa
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan Sheikh Ibrahim Daurawa ya gargaɗi masu yaɗa hotunan hafizar amaryarsa da zai aura a kafafen sada zumunta. A zantawarsa da Freedom...