Yau Laraba ne za a ci gaba da sauraron shari’ar Malam Abduljabbar Kabara. Rahotanni sun ce, tun da sanyin safiya aka rufe hanyar zuwa fadar Sarkin...
Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya ayyana ranar Talata a matsayin 1 ga watan Muharram na sabuwar shekara. Wannan ya biyo bayan rashin samun...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar Litinin 09 ga watan Agustan 2021 a matsayin ranar hutu ga ma’aikata don murnar shigowar sabuwar shekarar Musulunci Gwamna Dakta...
Hukumar kula da aikin hajji ta ƙasa NAHCON ta ce, maniyyata aikin Umara a bana za su ziyarci gurare biyu ne kacal a ƙasar Saudiyya. Hukumar...
Kotun shari’ar musulunci dake Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, taki amincewa da bukatar gwamnatin Kano da Sheikh Abduljabbar kan ranar dawowa ci gaba...
Malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara, ya nemi afuwa kan kalaman sa game da wasu hadisai da ya bayyana cewa, an ci zarafin manzon tsira Annabi...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gayyaci Malam Abduljabbar Kabara, kan ƙorafin da shugaban Izala na jihar Dr. Abdullahi Saleh Pakistan yayi a kansa. Da maraicen...
Sheikh Abduljabbar Kabara ya bayyana cewa, Indai ba za a dubi Ubangiji ba, to kawai a hukunta shi yayi laifi. Malamin ya bayyana hakan ne, yayin...
Sheikh Abduljabbar Kabara ya sanya sharuɗa biyu domin ficewa daga Muƙabalar da ake tsaka da gudanarwa yanzu haka. Malamin ya ce, ba zai ƙara amsa wata...
Yau Asabar ne za a gabatar da Muƙabalar nan ta Malaman Kano da Malam Abduljabbar Kabara, bayan shafe watanni biyar ana jira. A watan Fabrairun da...