A cikin shirin na wannan ranar, an tattaunawa kan Kalubalen shafukan sada zumunta a zaben 2023. Bakin sun hadar da Dr Nura Ibrahim, Comrade Anas Ado...
Bidiyo2 years ago
Ana zargin shugaban APC da sayen katunan zaɓe a Kano
Jam’iyyar NNPP a Kano ta zargi wani shugaban APC da sayen katin zaɓe.
Bidiyo2 years ago
Yadda zaman shari’ar Ali Nuhu da Hannatu Bashir ya kasance
Kotu a Kano ta nemi lallai Jarumar Kannywood Hannatu Bashir ta bayyana a gabanta, bayan da jarumi Ali Nuhu ya yi ƙararta.
Bidiyo3 years ago
Mu Leka Mu Gano 21-07-2022
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar hana hayar acaba da hakar ma’adanai a fadin kasar nan. Hukumar lura da zirga zirgar ababen hawa ta jiha Karota ta...
Bidiyo3 years ago
Global News 21-07-2022
Global News with Hauwa Adamu Kiyawa.
Bidiyo3 years ago
Shirin Kowane Gauta 20-07-2022
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, yace gwamnatin APC ta tabbata mai rauni ta fuskar gaza tsinkayar abinda ka je ya zo tunda...
Bidiyo3 years ago
Shirin Inda Ranka 20-07-2022
Magidanta da masana na cigaba da martani kan sanyawa masu adaidaita sahu takunkumin aiki idan har goman dare ta yi. Wani matashi ya koka kan yadda...
Bidiyo3 years ago
Labaran Rana 21-07-2022
Malam Abduljabbar Kabara ya bukaci a dauke shari’arsa daga gaban babbar kotun Shari’ar Musulunci. Kungiyar Kwadago ta kasa (TUC), ta bukaci gwamnatin tarayya ta kara nazartar...
Bidiyo3 years ago
Najeriya A Yau: Shirin haɗin gwiwa da jaridar Daily Trust 21-07-2022
Najeriya A Yau 21-07-2022, shirin haɗin gwiwa da jaridar Daily Trust