Connect with us

Bidiyo

Labaran Rana 21-07-2022

Published

on

Malam Abduljabbar Kabara ya bukaci a dauke shari’arsa daga gaban babbar kotun Shari’ar Musulunci.

Kungiyar Kwadago ta kasa (TUC), ta bukaci gwamnatin tarayya ta kara nazartar albashi da shekarun ritaya na ma’aikatan gwamnati.

Masana tattalin arziki sun zargi tsarin tattalin arziki na SAP a matsayin abinda ya ruguza tattalin arzikin Najeriya.

Ku kasance da mu domin jin cikakkun labaran dama karin wasu rahotanni.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!