Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Mu Leka Mu Gano 21-07-2022

Published

on

Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar hana hayar acaba da hakar ma’adanai a fadin kasar nan.

Hukumar lura da zirga zirgar ababen hawa ta jiha Karota ta ce ta shirya tsaf don tabbatar da dokar hana tukin adaidai ta sahu bayan 10 na dare.

Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta tabbatar da kara cafke wasu mutane da suka tsere da ga gidan ajiyar gyaran hali na Kuje.

Ku kasance da mu domin jin cikakkun labaran dama karin wasu rahotanni.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!