Bidiyo2 weeks ago
Hira ta musamman da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso 10-05-2022
Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana matsayarsa kan yiwuwar komawar G7 jam’iyyar NNPP. Kwankwaso ya kuma amsa tambayoyi kan siyasar Kano dama Najeriya...