Acikin shirin Inda Ranka na ranar Litinin 19-12-2022, zaku ji cewa; Dubun wasu Ƴan Daudu ta cika, lokacin da ake ganin lefen aurensu. Karin bayani da...
Bidiyo2 months ago
Zamu saki mata da ƴan Daudun da muka kama – HISBAH
Babban Kwamandan Hisbah Malam Muhammad Harun Ibn Sina ya ce, za su miƙa tsala-tsalan ƴan matan da suka kama ga iyayensu. Ibn Sina ya ce, sun...
Bidiyo2 months ago
Fasinjojin Airpeace Legas zuwa Kano sun yi zanga-zanga
Wasu fasinjojin jirgin Airpeace da ke shirin zuwa Kano daga Legas a yau Litinin sun yi zanga-zanga a filin jirgin saman Legas. Fasinjojin sun ce, tun...
Bidiyo2 months ago
Ji ka ƙaru Ep 3: Labarin Ramatu da Ƴaƴanta mata guda biyu
Kashi na uku na shirin wasan Kwaikwayon Ji Ka Ƙaru na DW Hausa mai taken yaƙi da muggan laifuka kan haƙƙin yara. Labarine na Ramatu da...
Bidiyo2 months ago
Martanin ɗaliban Malam Abduljabbar Kabara bayan yanke masa hukunci
Martanin ɗaliban Malam Abduljabbar Kabara bayan yanke masa hukunci.
Bidiyo2 months ago
Shirin Kowane Gauta na ranar Talata 13-12-2022
Ga shirin Kowane Gauta na ranar Talata tare da Salisu Baffayo 13-12-2022.
Bidiyo2 months ago
Inda Ranka: An kama wasu mata da tarin katunan zaɓe a Kano
Saurari shirin Inda Ranka na ranar Talata tare da Yusuf Ali Abdallah 13-12-2022.
Bidiyo2 months ago
Asalin cikakken kalaman Hadi Sirika na ‘Muna da kuɗi da kayan aikin lashe zaɓe’
A makon da ya gabata ne aka yi ta cece-kuce kan kalaman ministan sufurin jiragen sama na ƙasa Alhaji Hadi Sirika na cewa suna da kuɗi...
Bidiyo2 months ago
Na shiga damuwa kafin ƴan Facebook su yarda ni ba “Gardi” ba ce – Safiyyat Abdulhamid Kumasi
Matashiyar nan Ƴar Jarida kuma mai wasan barkwaci a Facebook Safiyyat Abdulhamid Kumasi ta bayyana yadda ƴan Facebook suka tilasta mata fitowa fili bayan da aka...
Bidiyo2 months ago
Abubuwa 6 da muka faɗa wa Shugaba Buhari – Sheikh Aminu Daurawa
Fitaccen Malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce, sun yiwa Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari nasiha a ziyarar da suka kai masa. Sannan sun...