Connect with us

Bidiyo

Tattaunawa kan rayuwar manyan matunen da aka rasa a Kano

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna kan rayuwar manyan mutane da muka rasa a nan jihar Kano.

Marigayi Alhaji Muntari Adnan Sarkin Bai da Marigayi Alhaji Sani Buhari Daura Walin Daura. Za kuma ku ji gudummawar da wadannan manyan mutanen suka bayar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!