Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta yammacin Afrika WAEC ta sanya ranar 16 ga watan Agusta zuwa 30 ga watan Satumba a matsayin ranakun da ɗaliban...
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta yammacin Afrika WAEC ta ce, za ta sanya buƙatar lambar katin ɗan ƙasa ta NIN ya zama wajibi ga ɗaliban...
Gwamnatin jihar Kano ta ce hutun sabuwar shekarar musulunci da ta bayar bai shafi masu rubuta jarrabawar NECO da SSCE ba. Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kano...
Ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa NANS ta buƙaci gwamnatin tarayya da ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU da su sanya buƙatun ɗalibai a gaba, wajen magance matsalolin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nada Farfesa Dantani Wushishi a matsayin sabon magatakarda kuma Babban Jami’in Hukumar Kula da Jarabawar NECO ta Kasa. Hakan...
Hukumar Shirya jarabawa shiga manyan makarantu, JAMB, ta ce ba zata sake yin wata jarabawa ga kowane rukuni na daliban da suka rubuta jabarawar ta bana...
Ƙungiyar masu makarantun sa kai ta jihar Kano, ta zargi gwamnatin jihar Kano da ruguza harkar ilimi wajen aiwatar da shirin ba da ilimi kyauta, kuma...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB ta saki sakamakon jarrabawar ta bana. JAMB ta ce, daliban da suka rubuta jarrabawar a cibiyoyi fiye...
Hukumar tsaro ta civil defence ta tura da jami’anta mata don gadin makarantu a faɗin ƙasar nan baki ɗaya. Shugaban hukumar, Ahmed Audi, shine ya...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB ta bukaci daliban da ke shirin rubuta jarrabawar da su kammala yin rajistar daga ranar 15 ga...