Hukumar INEC ta sanya ranar Asabar 15 ga watan Afrilu mai zuwa domin ƙarasa zaɓukan Gwamnoni da ƴan majalisun da ta bayyana a matsayin basu kammala...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce, kimanin mutane Dari tara da ashirin da biyu ne suka kamu da cutar kwalara a Nijeriya. Hakan na cikin...
Jami’an tsaron gabar tekun kasar Tunisia, sun sanar da tsamo gawarwakin wasu yan cirani su Ashirin da tara daga cikin ruwa wadanda suka fito daga kasashen...
Hukumar kidaya ta Nijeriya NPC, ta ce, za ta yi amfani da na’urori na zamani wajen gudanar da aikin kidayar jama’a da za a gudanar a...
Hukumar NDLEA mai yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ce ta cafke wani babban ɗan kasuwa dauke da hodar Ibilis mai nauyin Kilo Giram...
Hukumar INEC ta sanar da ranakun da za ta bayar da takardar shaidar lashe zaɓe ga sabbin zababbun gwamnoni da yan majalisun jihohi da suka samu...
Gwamnatin jihar Kano ta nuna takaici bisa yadda masu ababen hawa musamman ƴan Adai-daita Sahu suke karya dokar tsaftar muhalli. Kwamishinan Muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso,...
Majalisar Masarautar Bichi, ta bukaci da ta hada hannu da kungiyoyi masu zaman kansu da nufin samar da wadataccen hasken wutar lantarki a wasu yankunan masarautar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta rage awanni biyu cikin lokacin aiki na ma’aiakata a fadin jihar, a wani mataki na kyautata musu a cikin watan Ramadan. Hakan...
Mutane da dama na yin amfani da kayan marmari lokacin azumi sabanin yadda suka saba a baya. Sai dai mutane na kokawa kan yadda a duk...