Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta yanke hukuncin tarar Naira miliyan 5 ga wani kamfanin sarrafa ƙarfe a Kano. Kazalika bayan tarar an rufe...
Ƙungiyar masu sayar da ruwan leda da ake kira Pure Water a Kano ta ce, ba ta samu umarnin ƙara farashin kuɗin ruwan ba. Mai magana...
Haɗakar ƙungiyoyin ƴan Arewa masu amfani da kafafen sada zumunta wajen tallata Ɗan takarar shugaban ƙasa a APC Bola Ahmad Tinubu sun tafi yajin aikin sai...
Hukumar kashe gobara ta Kano ta tabbatar da rasuwar mutane 9 a wani ibtila’in faɗawar Mota cikin ruwa. Lamarin ya faru ne a daren Asabar, daidai...
Ministan lanrarki na ƙasa Injiniya Abubakar D. Aliyu yace gine-ginen da mutane suke yi a hanyar layin wutar lantarki ne ya kawo jinkirin aikin da gwamnatin...
Ɗan ƙasar Chinan nan Mr. Frank Geng ya yi iƙirarin kashe wa marigayiya Ummita maƙudan kudade. Ɗan sanda mai binciken lamarin Ijuptil Mbambu ne ya bayyana...
Lauyan da ke kare Ɗan Chinan nan Mista Geng Quanrong, Barista Muhammad Balarabe Ɗan’azumi ya nemi Kotu ta hana ɗaukar hoton wanda yake karewa. Ya ce,...
Kotu a Kano ta sake ɗage shari’ar zargin kisan matashiyar na Ummita da ake yiwa wani Ɗan China zuwa ranakun 19, 20 da 21 na watan...
Dandalin sada zumunta na Facebook ya cika da shaguɓe ga ƴan soshiyal midiyan jam’iyyar APC na ƙasa, bisa zargin rashin basu kyakkyawar kulawa a taron da...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ƙaddamar da kwamitin Musabakar karatun Alkur’ani na jihar Kano na shekarar 2022. Hukumar inganta makarantun Alƙur’ani ta...