Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta umarci gwamnan jihar Ebonyi Dave Umahi da mataimakinsa Eric Kelechi Igwe da su gaggauta ficewa daga ofishinsu bayan...
Jam’iyyar APC ta kasa ta rantsar da zababben shugaban jam’iyyar na Kano Abdullahi Abbas. An rantsar da Abdullahi Abbas ne a ranar litinin a Abuja jim...
Shugaban kwamitin rikon ƙwarya na jam’iyyar APC na ƙasa kuma gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya musanta rahoton cire shi daga shugabancin jam’iyyar. Gwamna Mai...
Hukumar jindaɗin Alhazai ta jihar Kano ta ce, hukumar kula da aikin hajji ta ƙasa NAHCON ta sanar da ita cewa a bana za’a gudanar da...
Hukumar KAROTA a jihar Kano ta ce, daga ƙarshen watan Maris na 2022 za ta haramtawa duk direban adaidaita sahun da bai sabunta lasisinsa ba hawa...
Ƙasar Saudi Arabiya ta amince da dakatar da duk wasu takunkuman da ta sanya domin yaƙi da cutar corona. A ranar Asabar ƙasar ta amince da...
Wata kotu a nan Kano ta sallami Jamila Muhammad Sani matar Abdulmalik Tanko wanda ake zargi da kashe ɗalibarsa Hanifah Abubakar. Kotun Majistare mai Lanba 12...
Wani kwararren likitan Kunne Hanci da Makogaro a asibitin Muhammad Abdullahi Wase a nan Kano ya ce, faruwar lalura a makogaro kan haifar da cuta ga...
Malamin makarantar nan Abdulmalik Tanko da ake zargi da kashe dalibarsa Hanifa Abubakar ya ce, jami’an tsaro ne suka tursasashi ya amsa laifin da ake zarginsa....
Yayin ci gaba da shari’ar zarge-zargen da ake yiwa Malam Abduljabbar Kabara a yau Alhamis 3 ga watan Maris na 2022, malamin ya rantse da al’ƙur’ani...