Rundunar sojin ƙasar nan ta sanar da rasuwar jagoran ƴan ta’addar ISWAP Abu Mus’ab Al-barnawiy. Babban hafsan tsaron ƙasar nan Janar Lucky Irabo ne ya sanar...
Gwamnatin tarayya ta ce, za ta cigaba da aiki kafada da kafada da Cibiyar Kasuwanci ma’adanai masana’antu da zuba jari ta jihar Kano KACCIMA, domin kara...
Hukamar Hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta ce ta gano ma’aikatanta biyu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi a nan Kano. Shugaban hukamar...
Gwamnatin tarayya ta ce ƙarƙashin shirin APPEAL ta ware Naira biliyan 600 a matsayin rance don tallafawa manoma kimanin miliyan 2 da dubu ɗari 4 a...
Babbar Kotun shari’ar musulunci dake zamanta a kofar kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ta fara sauraran shaidun da gwamnatin Kano ke gabatarwa kan sheikh...
Yayin da kwanaki biyu ne suka rage a gudanar da zaɓen shugaban jam’iyya APC a matakin jiha a nan Kano, kwamishinan raya karkara da ci gaban...
Wasu ƙusoshin jam’iyyar APC ciki har da sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau da Sanatan Kano ta Kudu Kabiru Gaya da kuma Sanatan Kano ta...
Majalisar malamai ta jihar Kano ta sake jaddada mubaya’arta ga Sheikh Ibrahim Khalil a matsayin shugaban majalisar. Yayin wani taro da majalisar ta gudanar a ranar...
Shugaban kwalejin nazarin kimiyyar abinci Farfesa Maduebibisi Iwe ya ce, dumamar yanayi shi ne babbar barazanar da take fuskantar al’amuran abinci a duniya. Shugaban ya bayyana...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce, ta kama sama da mutane dubu 8 da 634 da suka yo safarar...