Ministan yada labarai da raya al’adu Alhaji Lai Muhammed ya ce, gwamnatin tarayya tana iya kokarinta wajen ganin ta kawo karshen matsalolin tsaro da ke addabar...
Hukumar tsaro ta civil defence NSCDC ta ce ta tura da jami’anta 1750 yayin bikin sallah a fadin jihar Kano. Hakan na kunshe ne cikin...
Hukumar kula da hada-hadar kudade ta kasa SEC ta ce daga ranar 31 ga wannan wata na Mayu da muke ciki za ta dakatar da harkokin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da umarnin kafa tawagar ministoci da za su ziyarci kasar Ghana don warware matsalolin da ake samu tsakanin ‘yan kasuwar...
Mai alfarma sarkin musulmi kuma shugaban majalisar koli kan harkokin addinin musulunci, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci al’ummar musulmi da su fara duban...
Ministan birnin tarayya Abuja Muhammad Bello ya ba da umarnin haramta yin sallar idi a babban masallacin idi da ke titin Umaru Yar’adua da ke birnin...
Babban Jojin Jihar Kano Justice Nura Sagir ya ba da umarnin sakin daurarru 57 da ke jiran hukunci a gidan ajiya da gyaran hali na Kurmawa...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun laraba da kuma alhamis masu zuwa a matsayin ranakun hutun bukukuwan karamar salla. Ministan harkokin cikin gida Ra’uf Aregbesola ne ya...
Ministan sufuri Rotimi Amaechi ya kaddamar da kwamitin da zai binciki zargin badakalar kudi da ake yi wa hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta kasa...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB ta ce katin jarrabawar gwaji ta tantancewa ta UTME da za a gudanar ya fito, kuma dalibai...