Runduna ta uku ta sojin kasar nan da ke barikin Bukavu anan Kano ta samu sabon babban kwamanda wanda ya kama aiki a ranar juma’a da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi wata ganawa ta musamman da sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken. Rahotanni sun ce shugaba Buhari zai gana da mista...
Ƙanƙara ɗaya ce daga cikin abubuwan da ake buƙata a wannan lokaci na azumin watan Ramadan don sanyaya maƙoshi a lokacin buɗa baki musamman ma yadda...
Hukumar rabon arzikin kasa ta ce nan ba da jimawa ba, za ta bibiyi albashin masu rike da mukaman siyasa da kuma jami’an hukumar bangaren shari’a....
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin kasar nan na majalisar dattijai sanata Ali Ndume, ya bukaci gwamatin tarayya da ta bayyana sunayen masu sana’ar canjin kudaden...
Allah ya yiwa sabon mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Ungogo da ke Kano Alhaji Abdulllahi Ɗantalata rasuwa. Shugaban ƙaramar hukumar Engr. Abdullahi Garba Ramat ne ya sanar...
Rahotanni daga garin Zaria na cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari a unguwar Low Cost, cikin daren jiya Lahadi inda suka yi garkuwa da mutane....
KARIN BAYANI AKAN LOKACIN JANA’IZAR MAI BABBAN DAKI Dangane da sanarwa data gabata a game da lokacin jana’izar marigayiya Mai Babban Dakin Kano, an sami karin...
Kwamishinan lafiya na jihar Ogun Dr. Tomi Coker, ya ce, kashi 24 cikin dari na mutanen da ke mutuwa a duniya sanadiyar cutar zazzabin cizon sauro...
Akalla mutane 80 ne suka rasa rayuansu yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon gobarar da ta tashi a wani asibitin masu fama da cutar...