Hukumar hisba ta jihar Kano ta ce ta karbi tuban Sadiya Haruna, sakamakon kalaman batsa da ta ke yi a shafukanta na sada zumunta. Babban kwamandan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ɗauki matakin hukunci ga hukumar samar da ruwan sha a karkara da tsaftar muhalli ta RUWASA. Matakin ya biyo...
Kungiyar ma’aikatan gidajan Radiyo da talabijin ta kasa RATTAWU, ta bukaci tsofaffun ma’aikatan gidajen jarida, da su rinka bayar da gudunmawar data da ce wajen kara...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci hukumomin tsaro a kasar nan da su binciko ‘yan bindigar da ba a san su ba....
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi a Najeriya ta ce ta kama mutane 352 da ake zargi da aika laifuka daban-daban a jihar cikin watanni shidan shekarar...
Ƴan bindiga sun sako ɗaliban islamiyya Salihu Tanko da ke garin Tagina a jihar Neja. Shugaban ƙaramar hukumar Rafi ta jihar Neja Alhaji Isma’il Musa Ɗan...
Babbar kotun jihar Kebbi ta bada umurnin dawo da Uche Secondus a matsayin shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa. A Talatar da ta gabata ne wata babbar...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa ICPC ta cafke jami’an hukumar kiyaye hadurra kasa guda sha biyar bisa zargin su da karbar na...
Majalisar dokokin jihar Bauchi ta tantance tare da tabbatar da sunaye 21 da Gwamna Bala Mohammed ya tura mata a matsayin kwamishinoni. Tabbatar da sunayen mutane...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa ta aikewa da gidan talabijin na Channels takardar tuhuma. Wannan ya biyo bayan wasu kalamai da gwamnan jihar...