Hukumar kula da ingancin kayayyaki ta kasa (SON), ta kone wasu tarin maganin sauro da wa’adin amfanin su ya kare tare da wayar wuta marsa...
Gwamnatin jihar Naija ta nada dagacin yankin Yakila Ahmad Garba Gunna a matsayin sabon sarkin Kagara. Ahmad Garba Gunna mai shekarau 46 shi ne mukaddashin shugaban...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya yiwa mataimakin Sufeto-Janar na ‘yan sandan kasar nan Usman Baba ado karin girma a matsayin mukaddashin Sufeto-Janar na ‘yan...
Gwamnatin tarayya ta buƙaci jihohin kasar nan 36 ciki har da birnin tarayya Abuja da su dakatar da bayar da rigakafin cutar corona. Ministan lafiya Dakta...
Wani rahoto da mujallar Forbes da ke fitar da bayanan attajirai a duniya ta fitar, ya ce, manyan attajiran Najeriya guda uku da suka hada da:...
Shugaban rukunin kamfanonin BUA Alhaji Abdussamad Isyaku Rab’iu ya yi barazanar kwace lasisin duk wani abokin hulda da kamfanin sa da ya kara farashin kayayyakin da...
Kamfanin samar da man fetur na kasa NNPC ya sanya hannu da wani kamfanin da zai aikin gyara matatar mai ta garin Fatakwal bisa yarjejeniyar kammalawa...
Hukumomi a jihar Kaduna sun ce ƴan bindiga sun harbe akalla mutum takwas tare da raunata wasu a jerin hare-haren da suka kai ƙauyen Kadanye. Kwamishinan...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta musanta daukar mutane ko wasu kungiyoyi a matsayin masu ba da shawara kan daukar ma’aikata a hukumar....
Gwamnatin jihar Kano ta zaftare albashin shugabannin da ke rike da madafun iko a gwamnatin da kaso hamsin cikin dari na watan Maris da ya gabata....