Hukumar jin dadin alhazai ta kasa NAHCON, ta ce, jirgin farko na maniyyatan bana zai tashi ne daga birnin owerri na jihar Imo. Hakan na cikin...
Shugabannin kafafen yada labarai na Radio da Talabijin a nan Kano, sun dauki matakin dakatar da yin shirye-shiryen siyasa kai tsaye domin dakile kalaman batanci da...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da biyan diyya ga al’ummomin da aikin titin Kabuga zuwa Dayi ya shafa wanda gwamnatin tarayya ke gudanarwa. Al’ummomin da...
Kotun Majistiri mai lamba 2 da ke Gyadi-gyadi a Kano karkashin jagorancin mai shari’a Auwal Yusuf, ta yanke wa wasu masu gadi hukuncin zaman gidan gyaran...
Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ‘yan kwangilar da ke jan kafa wajen gudanar da ayyukan da ta basu, kan su tabbatar sun kammala a kan lokaci....
Kungiyar daliban Kwalejojin kimiyya da fasaha watau Polytechnic na Najeriya sun bai wa hukumar da ke lura da bayar da lamunin Ilimi wa’adin kwanaki biyar kan...
Gwanatin jihar Kano, ta ce, tsarinta na kawar da rashin aikin yi a tsakanin matasa ya yi nisa, duba da cewa duk shekara ana yaye matasa...
Asusun tallafa wa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya ce, Najeriya ce kasar da ta fi kowacce yawan yara masu fama da cutar karancin...
Ministan ilimin na Najeriya Dakta Tunji Alausa, ya bayyana cewa, hana satar amsa ne ya janyo faduwar dalibai a jarawabar shiga manyan makarantun gaba da sakandire...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta hana masu manyan motocin dakon kayan abinci tsayawa akan titin kasuwar Dawanau biyo saboda yadda suke haddasa cunkoso tare...