Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa Burgediya janar Buba Marwa mai ritaya, ya shawaci iyaye da su rika umartar duk wanda...
Babbar kotun shari’ar Musulinci da ke Kofar Kudu ta fara sauraron karar wasu mutane da suke neman kotu ta rufe wani gidan kallon kwallo da wajen...
Mai dakin shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta dawo gida Nigeria bayan kwashe tsawon watanni shida a birnin Dubai na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa. Wani...
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD za ta fara yajin aiki a fadin Najeriya daga ranar 31 ga watan Maris din nan, wanda shi...
Mutane sama da dubu 12 ne suka karbi allurar AstraZeneca ta rigakafin Corona a cikin sa’o’i 48 a Lagos. Kwamishinan lafiya na Jihar Lagos Farfesa Akin...
Wata babbar kotun tarraya da ke nan Kano ta ba da belin mutumin nan da ke kwarmata bayanan sirrin adan asalin jihar Katsina Mahdi Shehu. Kotun...
Hukumar kiwon lafiya ta duniya WHO ta ba da umarnin ci gaba da amfani da allurar riga kafin Cutar Corona, duk ‘yan matsalolin da allurar ke...
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta bukaci kasar Saudiyya da ta bullo da hanyoyi saukakawa ‘yan Najeriya, don samar musu da damar gudanar...
Sashin kula da Albarkatun Man Fetur na kasa DPR reshen jihar Kano, ya rufe wasu gidajen mai biyu a jihar sakamakon sayar da mai sama da...
Hukumar kiyaye abkuwar haddura ta kasa reshen jihar Bauchi ta ce mutane shida sun rasa rayukansu yayin da 54 suka samu raunuka a wani hatsarin mota...