Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya, ya ce, ba ya iya bacci idon sa a rufe sakamakon tabarbarewar tsaro a yankin jihohin arewa maso gabashin kasar...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara ta kama wani mai suna Ibrahim Adamu da take zargi da safarar makamai, inda ta same shi da kudi naira miliyan...
Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike ya ce ba zai mara wa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan baya ba, ko da kuwa zai samu tikitin tsayawa takarar...
‘Yan bindiga sun kai hari ga jerin gwanon motocin gwamnan jihar Benue Samuel Ortom a yau asabar. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a kauyen...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara jaddada matsayin gwamnatinsa na ci gaba da kyautata rayuwar ‘ya’ya mata a Nigeria. A cewar shugaba Buhari tuni ya umarci...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci al’ummar kasar nan da su yi fitan dango don karbar allurar riga-kafin cutar covid-19....
Wani bincike da jaridar Daily Trust ta yi ya gano cewa, akalla ‘yan Nigeria mazauna ketare dubu goma sha uku da dari biyu da talatin da...
Hukumar kula da bangaren samar da wutar lantarki ta kasa, ta ce, nan da watanni uku masu zuwa, za a sanyawa gidaje akalla miliyan talatin da...
Wani hari ta sama da ake zaton dakarun Houti ne da ke kasar Yemen suka kai kan wata matatar mai a kasar Saudiya, ya lalata wani...
Fitaccen makarancin Alqur’ani a duniya Sheikh Muhammadu Aliyu Assabuni ya rasu yana da shekaru casa’in da daya (91). Sheikh Sabuni ya rasu ne a yau juma’a,...