Rundunar yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu mutane da ta kama bisa zargin laifin fashi da makami tare da garkuwa da mutane. Baya ga...
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Manjo janar Babagana Monguno mai ritaya, ya ce, akwai wasu kudade da aka ware don sayo makamai...
Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur na Najeriya Timipre Sylva, ya ce ba za a yi karin farashin litar man fetir a yanzu ba har sai an...
An ci gaba da shari’ar mutanen nan da ake zargi da satar yara ‘yan asalin jihar Kano zuwa jihar Anambra. Kotun karkashin jagorancin mai shari’a Zuwaira...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce babu wani dalili da zai sa a daina amfani da allurar AstraZeneca ta Covid-19. A cewar WHO wasu daga...
Gwamnatin jihar Zamfara ta karbi kason farko na allurar rigakafin cutar ta COVID-19 wanda yawansu yakai dubu 55,000 don yiwa kimanin mutane dubu 27,000. Kwamishinan lafiya...
Kamfanin mai na kasa (NNPC) ya musanta batun karin farashin litar man fetur da hukumar kayyade farashin mai ta kasa (PPPRA) ta sanar a daren alhamis....
Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano ta ce ta kammala shirinta na bude dakunan kwanan dalibai a makarantar don samarwa daliban da bay an...
Gwamnatin Jihar Kano ta ba da umarnin sake bude asibitocin UMC Zhair da ke Janbulo bayan rufewar da aka yi na tsawon wata guda, bisa zargin...
Gwamnatin tarayya ta fara aikin tantance wadanda za su ci gajiyar shirin N-Power da ke rukuni na biyu. Ministar jin kai da kare yaduwar ibtila’I da...