Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya ce ‘yan Najeriya za su yi matukar mamaki idan suka ji sunayen mutanen da ke da hannu wajen sace daliban...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya bukaci ‘yan Najeriya da su daina gaggawar sayen man fetur don tanadi sakamakon fargabar karin farashin man fetur da ake...
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa a gobe Talata ne za ta karɓi kason farko na alluran rigakafin korona ta Oxford-AstraZeneca kimanin miliyan hudu. Sakataren Gwamnatin...
Malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya ce, ya aike wa da Gwamna Ganduje buƙatunsa domin zaman muƙabala da malamai. A wata sanarwa da malamin ya...
Gwamnatin jihar Kano ta yi ƙarin haske kan shirinta na gabatar da Muƙabala tsakanin Malamai. Gwamnatin dai ta sanya ranar Lahadi, bakwai ga watan Maris mai...
Wasu ƴan bindiga sun hallaka wani magidanci da ƴaƴansa biyu a garin Tsafe da ke jihar Zamfara. Wani makusancin marigayin ya shaida wa Freedom Radio cewa,...
Ana fargabar wani hatsarin mota a Kwanar Dumawa da ke ƙaramar hukumar Minjibir a nan Kano ya haifar da asarar rayuka da jikkata mutane da dama....
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umarnin rufe wasu cikin makarantun gaba da Sakandiren jihar nan take. Hakan na cikin wata sanarwa da...
An wayi gari Asabar da samun rahoto daga makusantan Salihu Tanko Yakasai kan cewa bai dawo gida ba tun a ranar Juma’a. Hakan kuma ya zo...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kori mai taimaka masa kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai. Hakan na cikin sanarwar da Kwamishinan yaɗa labarai na...