Gwamnatin jihar Yobe ta sanar da rufe makarantun kwana a jihar a wani mataki na kare dalibai sakamakon yawaitar sace daliban da ‘yan bindiga ke yi...
Wasu fusatattun matasa sun hallaka wani matashi har lahira ta hanyar ƙona shi da taya a garin Wudil da ke jihar Kano. Lamarin ya faru ne...
Gwamantin tarayya ta umarci hukumar tsaro ta Civil Defence, da ta fito da sabbin tsare tsare da zai taimaka wajen bada tsaro ga makarantun kasar nan....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana tsaka da jagorantar taron majalisar kula da harkokin tsaro ta kasa a fadar Asorok da ke Abuja. Taron shine irinsa na...
Mai martaba Sarkin Kagara da ke jihar Niger Alhaji Salihu Tanko ya rasu kwanaki kadan bayan sako daliban makarantar sakandiren kimiyya ta Kagara da ‘yan bindiga...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ya yi matukar farin ciki da samun labarin sakin ‘yan matan sakandiren Jangebe da ke jihar Zamfara. Da asubahin yau...
Rahotonni daga birnin tarayya Abuja na cewa hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta saki Salihu Tanko Yakasai. Wata majiya daga ƴan uwan Salihun ne suka...
Daya daga cikin jagororin ‘yan adawa a kasar Chadi ya zargi jami’an tsaro da kisan gilla ga iyalansa a birnin Ndjamena. Yaya Diallo wanda tsohon madugun...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa a jihar Sokoto sun kama wani gawurtaccen dillalin kwaya dauke da hodar iblis wato cocaine...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta yi shirin daukar mataki na musamman wanda zai kawo karshen sace-sacen dalibai a kasar nan. Shugaban kasar wanda...